BARKA DA ZUWA DUNIYAN KOYO
Hezaco Graphics School Makaranta ce wanda ta kware wajen koyar da zane da kawata takardu da wallafe – wallafen Katunan Gayyata, Jaridu, Allon kwatance, Kalandu da sauran su domin matasa su samu masaniya kuma domin bada hanyar dogaro da kai ( sana’a ). Idan kana da na\ura kan teburi ( Desktop ) ko kuwa wanda ake daura bisa Cinya wato Laptop, To faduwa a zo da zama har indai kana / kina niyya.
BANGO